Awadeya Mahmoud

awadeya
awadeya

Awadeya Mahmoud Koko yar kasar Sudan ce kuma wanda ta kafa kuma shugabar kungiyar mata masu sayar da abinci da shayi da kuma kungiyar mata masu fafutuka da dama na jihar Khartoum, Sudan. A ranar 28 ga Maris, 2016, Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da ita a matsayin ɗaya daga cikin waɗanda suka karɓi lambar yabo ta mata masu ƙarfin hali na wannan shekarar.[ana buƙatar hujja]


Developed by StudentB